
A yayin da yake mayar wa Gwamnan Ekiti Mista Ayo Fayoshe martani, Ministan Tsare-tsare Dakta Suleiman Abubakar ya ce Shugaba Buhari ba shi da niyyar mayar da Nijeriya kasar tsantsan Musulunci sakamakon ziyararsa kasar Saudi Arebiya
Original posted by jigawa24.mobie.in
@2016-02-29 14:25 ( 0 comments )